Listen

Description

Shirinmu na yau ya ƙunshi labaran wasannin da tattaunawa da Shugaban masu sayar da waya a Maraba Junction da ke Jihar Nasarawa,  Malam Salisu Ali Ciyaman. Za mu tattauna ne a kan ’Yadda Matasa Za Su Taimaki Kansu Ta Hanyar Rungumar Sana’a”