Barkanku da kasancewatare da mu a labarinmu na 12 na shirin True Crime Naija.
A yau, za mu kawo muku labarin wata jarumar mahaifiya da ‘yar ta wacce aka keta wa haddi a makaranta. Wannan labarin yana dauke da wasu kalamai da suka shafi baligai kawai. Sai a yi hattara.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com.