Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na 3 a shirin True Crime Naija.
A yau, za mu kawo muku labarin Charity Aiyedogbon, wata ‘yar kasuwa mai shekaru 44 wacce ta bace bat! Kuma mijin ta ya zama mutum na farko da ake zargin ya na da masaniya game da batan na ta.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com.