Listen

Description

Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na farko a shirin True Crime Naija.

A yau, za mu kawo muku labarin Cynthia Osokogu, wata budurwa wacce ta rasa ranta a yunƙurin cika burin ta wurin neman na kanta.

———————————————

Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.

Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad

Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku

Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.

———————————————

▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.

▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.

——————————————

Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com.