Listen

Description

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 9 na shirin True Crime Naija

A yau, za mu kawo muku labarin wata matashiyar budurwa da ta bace akan hanyarta ta kai ziyarar zumunci.

———————————————

Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dee Danjuma Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.

Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad

Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku

Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.

———————————————

▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.

▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.

——————————————

Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com.