Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 5 na shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin Khadija Oluboyo, wata budurwa wacce ta ziyarci saurayinta don faranta masa rai, amma aka neme ta sama ko kasa aka rasa.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Rahmat Muhammad, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com.