True Crime Naija (Hausa): Zango na 1, Kashi na 8: Victor I.
Barkan ku da kasancewa tare da mu a labarin mu na 8 a shirin True Crime Naija
A yau, zamu kawo muku labarin wani bawan Allah da ya gamu da ajalinsa ta hanyar kona shi a motarsa da wani fasto ya yi.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dee Danjuma Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com.