Listen

Description

Subhanallah, yaran mu yau suna buqatar lokacin mu amma maganar gaskiya, mun gaza wajan basu wannan babban kulawa. Wannan dabi'a kuma kan jawo matsaloli da dama.

Saurara don samun cikakken bayani.