Listen

Description

Anya yau kuwa ana ba ilimi muhimmmanci kamar yadda magabatanmu suka ba da kuwa?

Amma wani lokaci, sai kaga kamar ba laifin mu ba ne. Saurari wannan shirin don sanin Mahangar Mu.

Bamu aron kunnuwar ka.