Listen

Description

Ga wata matsala da aka sanya shububa akan ta.

Idan kana son ganin cikakken tsari da ta shafi duk wani fanni na rayuwa, babu shakka ka dubi tsari da Annabi ya dora Sahabbai akai. Duk wata kafa wadda idan an bi ta, za a samu natija, to fa sai da ya karantar da su. Wurin da yake aibi ne kuma, ya nuna ma su, sannan ya shiryar da su tafarki wanda zasu iya gano abin da ya ke dai-dai, da kuma akasin haka.

Ta wannan hanyoyin suka bi suka gano har da abin da bai fito qarara ya nuna ma su hukuncin sa ba.

To kan wannan matsala, shin "Murna Zanyi Ko Hisabin Kai?