Yau matasa da dama sun kamma karatu amma ba abin yi.
Shin wai manene matsalar ne?
Wai ina aka kuskure sannan ina mafita?
Saurari wannan maqala don jin Mahangar Mu.