Dr. Mansur Sokoto ya bamu lokaci don tattaunawa kan matsalar shaye-shaye. Wallah Shaye-Shaye babbar matsala ce da mutanne ke daukan ta qarama. Lokacin da mukayi nazarin illoli da ci baya da wannan mugunyar dabi'a ke tattare da ita, to fa nan take zamu fahihimci cewa ta wuce duk tunanin mu. A wannan tattaunawar, Dr. ya bayyana mana menene kayan maye, yadda ake gane dan shaye-shaye da hanyoyin rigakafi da magance wannan matsalar shaye-shaye.
Ku ba mu mintoci kadan don sanin "Mahangar Mu"