Listen

Description

Send us a text

Matasan Najeriya na zama abin alfahari a kasashen duniya, sai dai a cikin gida abin ba haka yake ba, domin kuwa akwai daruruwan matasa da ke tafka abin kunya a kowace rana.

Ko mene ne ke hana matasan Najeriya cigaba a cikin ƙasar?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu da idon basira.

A yi sauraro lafiya.