Listen

Description

Send us a text

Shin dole ne sai mutane sun tafiya a lokutan bukukuwan Sallah, Kirsimati, da karshen shekara?

Shin me ya sa jama’a ke tururuwar tafiye-tafiyen zuwa bukukuwa da kuma ganawa da ’yan uwa da abokan arziki, a irin wadannan lokutan da ake yawan samun haddura?

Ku biyo mu cikin shirin Najeriya A yau don jin yadda abin yake