Listen

Description

Send us a text

A makon farko na watan Oktoba a duk shekara ake bikin Makon Kwastomomi a fadin duniya. 

A lokuta da dama dai akan samu matsaloli da kalubale a tsakanin abokan ciniki.

A kan hanyoyin warware waɗannan matsaloli shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai tattauna.