Listen

Description

Send us a text

A ‘yan kwanakin nan ana samun rahotannin yadda mutane suke kashe kansu.

Wasu dai suna alakanta hakan ne da tsananin damuwa ko matsin rayuwa.

Shirin Najeriya a Yau zai yi duba na tsanaki don tantance yadda lamarin yake.