Listen

Description

Send us a text

Rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu sakamakon rashin lafiya a daren shekaranjiya Laraba 6 ga Satumba, ta ruda mutane da dama, a Najeriya da kuma  makwabta. 

Ko mene ne ya banbanta Sheikh Abubakar Giro Argungu da sauran al'umma? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanai game marigayin, daga bakin makusantansa.