Listen

Description

Send us a text

Bayan kisan gillar da aka yi wa wasu matafiya a Jos, babban birnin Jihar Filato, Gwamna Simon Lalong ya kafa dokar hana fita dare da rana a Karamar Hukumar Jos ta Arewa.

Muna dauke da bayanai daga bakin makusantan wadanda aka karkashe da sauran masu ruwa da tsaki.
 
A yi sauraro lafiya.