Listen

Description

Send us a text

Tun bayan da mayakan Taliban suka karbe mulki a Afghanaistan ake ta tafka muhawara a kafofin sada zumunta.

A nan Najeriya, daya daga cikin batutuwan da ake tattaunawa a kai shi ne ko zai yiwu a wayi gari Boko Haram ta karbe iko?

Wannan ne batun da shirin Najeriya a Yau ya tattauna a kai.