Mata 1,553 ne suka yi takara a zabukan 25 ga watan Fabrairu da 18 ga watan Maris na 2023.
Mene ne ya hana matan samun nasarar a zo a gani a zaben da ya gabata?
Shirin Najeriya A yau na tafe karin bayani kan dalilan da suka hana matan kaiwa ga nasara.