Listen

Description

Send us a text

Rahotanni daga Jihar Kano sun bayyana cewa Hukumar HISBA ta kai samame wani hotel da kuma wasu gidaje a jihar. 

Ko mene ne abin da ya sa hukumar HISBA kai wannan samame a wannan lokaci? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko abin da ya sa HISBA ta dauki wannan mataki a yanzu.