Send us a text
Yayin da cutar amai da gudawa ke ci gaba da lakume rayuka cikin ruwan sanyi a jihohi sama da 22 a Najeriya, ga alama shawo kanta na nema ya gagari wasu daga cikinsu.
A wannan shirin na Najeriya a Yau, za mu duba halin da ake cikiĀ a wasu daga cikin jihohin da dalilan da suka hana kawo karshen matsalar zuwa yanzu.