Listen

Description

Send us a text

Tsadar rayuwa sakamakon karyewar darajar Naira da tashin farashin Dala, da kuma cire tallafin man fetur na cigaba da gasawa ýan Najeriya aya a hannu. 

A tunaninku mene ne zai faru da tattalin arzikin kasar nan idan aka cigaba a haka? 

Wani dan kasuwa ya bayyana mana hasashensa, kuma mun ji ta bakin wani masanin tattalin arziki. Ku biyo mu sannu a hankali