Listen

Description

Send us a text

Tun bayan kin amincewa da bayyana Sanata Aishatu Dahiru Binani a matsayin wacce ta lashe zaben gwamnan Adamawa da aka karasa a Ranar Asabar 15 ga Afrilu, da hukumar INEC ta yi, hankalin 'yan Najeriya ya koma kan ina aka dosa. 

INEC ta gayyaci Kwamishinan zaben Adamawa Abuja, ko za a karasa bayyana sakamakon zaben a Abuja ne? 

Shirin Najeriya A Yau ya yi hasashen yadda za a karasa zaben Binani da Fintiri a Abuja.