Listen

Description

Send us a text

Rashin nasarar da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya "Super Eagle" ta yi a wasan da ta buga da takwararta ta kasar Ghana ya janyo musayar ra'ayi a Najeriya.

Daga Ina matsalar ta samo asali?

Menene ba'ayi dai-dai?

Wa ke da bukatar ya yi gyara, kuma me ya kamata a gyara?