Listen

Description

Send us a text

Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana ranar 10 ga watan Oktoba a duk shekara a matsayin Ranar Lafiyar Kwakwalwa ta Duniya.

Taken bikin a bana dai shi ne “Kulawa Da Lafiyar Kwakwalwa A Wurin Aiki”.

Don haka ne shirin Najeriya A Yau za iyi nazari a kan alakar da ke tsakanin lafiyar kwakwalwar da ingantuwar aiki.