Tun ranar 29 ga Mayun 2023 tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya koma garinsa na asali, Daura a Jihar Katsina.
Lura da cewa shugaba Buhari da iyalansa sun kwashe shekara 8 a gidan gwamnatin tarayyar najeriya Villa, anya kuwa akwai kayan more rayuwa da zai iya rayuwa a Daura da su?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.