Listen

Description

Send us a text

Lissafi na daya daga cikin darussan da ke baiwa  dalibai tsoro a makaranta,  duk da muhimmancinsa a fagen  kimiyya da fasaha. 

Fatima mai shekara 24, 'yar asalin Jihar Jigawa ta bayyana mana dalilan ta na kirkiran shafin koyar da darasin lissafi a harshen hausa. 

Ayi sauraro.