Listen

Description

Send us a text

Yau take ranar ‘yaya mata ta duniya, kuma ko’ina ana tunawa da su ta bangarorin rayuwa dabam-dabam.

‘Ya mace, mutum ce kyakkyawa da ban sha’awa, shi ya sa wani lokaci a kan mata kirari da son kowa kin wanda ya rasa. 

Shirin Najeriya a yau, saboda murnar zagayowar ranar ta tunawa da ‘yaya mata ta duniya, ya duba nasabar shi da ‘auren wuri’.