Listen

Description

Send us a text

Bankin Duniya ya ce Najeriya ce ta biyar a jerin kasashen da bashi ya yiwa katutu.

Sai dai kuma gwamnati da ma wasu masana sun ce in dai an zuba kudin a abubuwan da za su amfani al'umma, ba matsala.