Send us a text
’Yan Najeriya sun shiga wani hali bayan bankuna da wasu ’yan kasuwa sun dain karbar tsofaffin kudin da aka sauya.
Me ya sa wasu mutanen da bankuna daina karbar kudin, alhali Kotun Koli ta dage lokacin haramta amfani da su?
Shirin Najeriya A Yau ya dubi al’amarin tare da masana.