Listen

Description

Send us a text

A lokacin da watan Ramadan ya taho karewa, ta wace hanya za a kammala ibadun da suka rage domin neman yardar Allah?

Wane ne ya kamata ya fitar da Zakkar Kono da ake bayarwa a karshen azumin Ramadan, yaya ake fitarwa kuma me ake yi?

Malamai sun yi wa shirin Najeriya A Yau gamsasshen bayanai kan wannan batu da kuma sauran ibadun da ake so Musulmi ya gabatar a watan Karamar Sallah. A yi sauraro lafiya.