Listen

Description

Send us a text

Tun bayan fitowar rahoton yiwuwar samuwar hare-haren ta'addanci a Abuja da gwamnatocin Amurka da Birtaniya suka yi aka shiga zaman dar-dar a cikin birnin. 

Shin mene ne  gaskiyar abinda ke faruwa a Abuja? 

Saurari cikakken shirin Najeriya A Yau domin jin wurin da gizo ke saka.