Babban Bankin Najeriya ya ayyana ranar daya ga watan Oktoban a matsayin ranar fara amfani da tsarin kudin intanet na E-Naira.
Ko yaya wannan tsari yake, kuma yaya za a yi hada-hada da shi? Batun da za mu duba ke nan a cikin Shirin
Ayi Sauraro Lafiya