Listen

Description

Send us a text

A ’yan kwanakin nan darajar Naira ta kara faduwa inda ake sayen Dala daya a kan kusan Naira dubu daya.

Shin me ya sa darajar Naira sai kara faduwa take yi?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin dalilan.