Listen

Description

Send us a text

Kanana da matsakaitan masana’antu, kamar yadda masana tattalin arziki suka bayyana suna taka muhimmiyar rawa wajen karuwar arziki a kowace kasa.

Galibi irin wadannan masana’antu matasa suke kafa su don samun abun sakawa a bakin salati.

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan durkushewar kanana da matsakaitan sana’oi a Najeriya.