Send us a text
Kasuwanni a sassan Najeriya na yawan samun gobara a baya-bayan nan, inda ake asarar dukiya ta biliyoyin Naira.
Shin me ya kamata a yi domin magance wannan matsala?
Shirin Najeriya A Yau ya duba wannan al’amari; ku biyo mu.