Listen

Description

Send us a text

Masu fafutukar kare muhalli suna cewa yadda ’yan Najeriya suke shakulatin bangaro da tsaftar muhalli abin damuwa ne.

Yayin da ake bikin Ranar Kula Da Tsaftar Muhalli Ta Kasa a yau, shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan halin da Najeriya ke ciki da abin da hukumomi suke yi game da tsaftar muhalli.