Listen

Description

Send us a text

Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya DSS na gaba-gaba cikin hukumomin tsaron Najeriya masu alhakin bayyana duk wata barazanar tsaro a kasar ya rataya a wuyarsu. 

Ko me ya sa ’yan Najeriya ke kin daukar gargadin wannan hukuma da muhimmanci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan wannan batu domin samun bayanai masu gamsarwa.