Me ’yan Najeriya ke son ganin Gwamnatin Bola Tinubu mai jiran gado ta yi wajen magance matsalar tsaro da ta ke ci ki, ta ki cinyewa a kasar.
A yayin da Shugaba Bola Tinubu mai jiran rantsuwa ke shirin kafa aiki daga ranar 29 ga Mayun da muke ciki, tabarbarewar sha’anin tsaro na daga cikin manyan matsalolin da Gwamnatin Shugaba Buhari mai barin gado za ta bar masa.
Sin zai iya share wa ’yan Najeriya hawaye? Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin ’yan kasar da kuma mukarraban gwamnatin da ke shirin kama aiki.