Listen

Description

Send us a text

Tun bayan daukar dimin da jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi,  jama’a ke cigiyar inda shugaban rikon jam’iyyar, Mai Mala Buni, ya shige.

Shirin Najeriya A Yau ya zakulo inda shugaban rikon jam’iyyar yake a yanzu da kuma bayanan masana kan inda rikicin zai kai jam’iyyar idan ba a gaggauta daukar mataki ba.