Send us a text
Shaye-shayen magun gunan sanyin mara akan tituna da cushe cushen da mata kanyi na haifar da matsaloli masu girman gaske a cikin jikin dan Adam. likitoci sun bayyana irin rawar da wannan halayyar ke takawa wurin kara jefa mutane cikin tasu