Listen

Description

Send us a text

Yau rana ce ta demukradiyya a fadin kasar Najeriya, wato goma sha biyu ga watan Yuni da kowa ya sani da June 12.

An sha fama da gwagwarmaya kafin a kai ga yin zabubbukan ranar 12 ga watan Yunin shekarar 1993 da gwamnatin mulkinĀ  soja ta Ibrahim Badamasi Babangida ta soke.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da masanin harkokin siyasa da ya yi cikaken bayani tare da bayar da tarihin abinda ya faru.

A yi sauraro lafiya.