Listen

Description

Send us a text

Yajin aikin ƙungiyar likitocin Najeriya NARD ya sa harkokin kiwon lafiya a fadin Najeriya sun tsaya cak.

Marasa lafiya na ta zuwa asibitoci amma kuma sai dai su su mayar da yan uwansu gida saboda babu likita da zai duba su.

A cikin shirin Najeriya a yau, mun duba yanayin da yajin aikin ya jefa al'umma musamman marasa lafiya.