Listen

Description

Send us a text

Lokacin zafi wani yanayi ne da mutane da dama ke bayyanawa a matsayin wanda ke takura musu.

Ko kasan akwai waÉ—ansu manyan cututtuka uku da ke yanayin zafi yake haddasawa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko cututtukan da kuma hanyoyin kauce musu.