Listen

Description

Send us a text

Najeriya za ta rika yin asarar cinikin sama da Naira miliyan 25 a kowace rana, sakamakon dakatar da zirga-zirgar jiragen kasan da Hukumar Sufurin Jiragen Kasa ta yi, bayan an kai wa jirginta harin nakiya.