Send us a text
Tunda daliban Jami'oi mallakar Gwamnatin Tarayya da na jihohi suka dawo gida sakamakon yajin aikin ASUU, masu nazari suka shiga bibiyar kalubalen da zaman wadan nan dalibai zai janyowa Najeriya.
Shin wane hali yajin aikin ASUU ya jefa daliban kuma wane tasiri hakan zai yi a kan kasar?