Listen

Description

Send us a text

 A karo na biyu, shirin Najeriya A Yau ya kara duban matsanancin hauhawar farashin kayan masarufin da ya addabi Najeriya.
Mun kai ziyara kasuwar Utako da ke Abuja domin jin halin da ake ciki.
Ayi suraro lafiya.