Listen

Description

Send us a text

Bara daya ce daga cikin batutuwan da ke ci wa yawancin jama’a tuwo a kwarya, musamman wanda kananan yaran da ake turowa birni karatun allo suke yi.

Shin yaya matsayin bara da mabarata a addinin Musulunci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko wadanda aka yarda su yi bara da wadanda bai dace su yi  ba.