Listen

Description

Send us a text

Jama'a da dama na tambayar halacci ko haramcin wanke baki da ashuwaki ko buroshi da man wankin baki da rana a wurin azumi.

Wadansu  na ganin bai halatta mai azumi ya wanke bakinsa da rana ba, wadansu kuma na ganin ya halatta.

Shirin Najeriya A Yau ya binciko matsayar manzon Allah (S.A.W) akan wanke baki da rana a wurin mai azumi.